<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>attributed to Sadhu Sundar Singh, Folk Melody</author>
<title>Na Yi Shiri da Zan Bi Yesu LW494</title>
<lyrics>[V1]
 1) Na yi shiri da zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada.

[V2]
 2) Ko ni kaɗai ne, ni zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada

[V3]
 3) Na bar bin duniya, ni zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada

[V4]
 4) Na sami ceto ni zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada.

[V5]
 5) Ina da murna, ni zan bi Yesu (3x)
 Har abada, har abada.

[V6]
 6) Har can a sama, ni zan ga Yesu (3x)
 Har abada, har abada.</lyrics>
<hymn_number>494</hymn_number>
</song>